19 Janairu 2026 - 08:41
Source: ABNA24
Adadin Waɗanda Suka Mutu A Hatsarin Jiragen Ƙasa a Cordoba Ya Haura 39.

Adadin wadanda suka mutu sakamakon hatsarin jirgin kasa a Spain ya karu zuwa 39

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar wata sanarwa daga 'yan sandan Spain, sama da fasinjoji 240 ne suka jikkata a lamarin, 73 daga cikinsu suna kwance a asibiti, kuma 24 daga cikinsu na cikin mawuyacin hali.

Your Comment

You are replying to: .
captcha